Zamu cigaba da karbar tsofaffin takardun kudi na naira babu gudu babu ja da baya ajahata, Kuma ni mai bin Dokar kasane
Zamu cigaba da karbar tsofaffin takardun kudi na naira babu gudu babu ja da baya ajahata ta kaduna, Kuma ni mai bin Dokar kasane "Gwamna Nasir Elrufa'i"
Comments
Post a Comment