SHIN KIRISTA CE KO MUSULMA? JARUMA RAHMA SADAU TA JANYOWA KANTA
SHIN KIRISTA CE KO MUSULMA �JARUMA RAHMA SADAU TA SAKE JAWOWA KANTA CECE-KUCE
Yanda wasu hotunan da Fitacciyar jarumar masana'antar Kannywood ya jawo cece-kuce tare da kace-nace a shafakan sada zumuntar zamani, biyo bayan wallafa hotunan nata a shafinta na sada zumuntar zamani.
Sai dai wasu daga cikin jama'a suna ganin wannan bashine farau ba, inda sabo tasaba aikata irin wannan Abubuwan.
Fitacciyar jaruwar masana'antar Kannywood, Rahama Sadau ta saki sabbin hotunanta zafafa da dandalin sosohiyal midiya
Wani mai amfani da shafin X @Sir_RomanticGuy ya haddasa cece-kuce bayan ya wallafa hoton Rahama tare da tambayar Musulma ce ko Kirista
Yayin da wasu ke ganin shigarta bata dace ba a matsayinta na Musulma, wasu na ganin babu ruwan shigar mutum da addininsa
Fitacciyar jarumar Kannywood na Nollywood, Rahama Sadau ta saki sabbin zafafan hotunanta a dandalinta na soshiyal midiya.
Comments
Post a Comment