Posts

Showing posts from August, 2023

Don Allah jama'a Ku saka baki Alinuhu yasakani acikin shirin Alaqa|Jarumi Adam A Zango

Image
 Jarumi Adam A Zango|Don Allah jama'a Ina rokonku Ku saka baki Alinuhu yasakani acikin shirin Alaqa Kamar yanda fitaccen Jarumin wasan kwaikwayon na Kannywood Jarumi Adam A. Zango ya wallafa ashafin sada zumuntar na manhajar Instagram yayi Kira da jama'a su saka baki wajen romon Jarumi Alinuhu Wanda shine jagoran na Kannywood Kuma mai shirin nan Na Alaqa series Kan cewa ya sanya Jarumin Adam A. Zango cikin Kasaitaccen shirin na alaqa Danna nan domin kallo cikakken labarin  πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡  Danna nan domin kallo cikakken bidiyonπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Domin dauko cikakken bidiyon Danna nan  πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Bunkasar ta'addanci nada Alaqa da Mugzunawa Al'umma daga bangarori da dama

Image
Bunkasar ta'addanci nada Alaqa da Mugzunawa Al'umma daga bangarori da dama Shiga nan domin kallon cikakken rahoton πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡  Ya Kamata Gwamnati Ta Sani Gwargwadon Yanda Take Mastawa Mutane Ta Fuskar Tattalin Arziki, Yunwa, Da Tsadar Rayuwa Gwargwadon Yanda Yan Ta'adda, Kidnappers, Da Barayi Suke Kara  Bunkasa, Wani Malami Ya Taba Fada Mana "Su Yan Adam A Dabi'ance Suna Da Mugunta Kuma Suna Iya Daukar Fansa Ko Martani Idan Aka Muzguna Musu (Human Beings Are Naturally Evil-Driven And They Have The Capacity To Violently Respond To Unfavorable Situation). Shiga nan domin kallo cikakken bidiyon  πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Tunda Ga 2011 Da Hare Haren Yan Boko Haram Ya Ta'azzara (Desperate) Izuwa Yau 2023 Idan Ka Bincika Kulliyaumin (On Daily Basis) Yunwa, Tsadar Rayuwa Da Zalunci Kara Yawa Suke Kuma Wannan Ne Ya Haifar Da Karuwan Kungiyoyin Ta'addanci, Barayi Da Masu Garkuwa Da Mutane. Amma Saboda Rashin Imani Irin Na Manyan Jami'an Gwamnati Duk Sanda Za'a Baiwa Talaka Wani Ta...