Don Allah jama'a Ku saka baki Alinuhu yasakani acikin shirin Alaqa|Jarumi Adam A Zango
Jarumi Adam A Zango|Don Allah jama'a Ina rokonku Ku saka baki Alinuhu yasakani acikin shirin Alaqa
Kamar yanda fitaccen Jarumin wasan kwaikwayon na Kannywood Jarumi Adam A. Zango ya wallafa ashafin sada zumuntar na manhajar Instagram yayi Kira da jama'a su saka baki wajen romon Jarumi Alinuhu Wanda shine jagoran na Kannywood Kuma mai shirin nan Na Alaqa series Kan cewa ya sanya Jarumin Adam A. Zango cikin Kasaitaccen shirin na alaqa
Danna nan domin kallo cikakken labarin
πππ
Danna nan domin kallo cikakken bidiyonπππ
Domin dauko cikakken bidiyon Danna nan
πππ
Comments
Post a Comment