Bunkasar ta'addanci nada Alaqa da Mugzunawa Al'umma daga bangarori da dama
Bunkasar ta'addanci nada Alaqa da Mugzunawa Al'umma daga bangarori da dama
Shiga nan domin kallon cikakken rahoton
👇👇👇
Ya Kamata Gwamnati Ta Sani Gwargwadon Yanda Take Mastawa Mutane Ta Fuskar Tattalin Arziki, Yunwa, Da Tsadar Rayuwa Gwargwadon Yanda Yan Ta'adda, Kidnappers, Da Barayi Suke Kara Bunkasa, Wani Malami Ya Taba Fada Mana "Su Yan Adam A Dabi'ance Suna Da Mugunta Kuma Suna Iya Daukar Fansa Ko Martani Idan Aka Muzguna Musu (Human Beings Are Naturally Evil-Driven And They Have The Capacity To Violently Respond To Unfavorable Situation).
Shiga nan domin kallo cikakken bidiyon
👇👇👇
Tunda Ga 2011 Da Hare Haren Yan Boko Haram Ya Ta'azzara (Desperate) Izuwa Yau 2023 Idan Ka Bincika Kulliyaumin (On Daily Basis) Yunwa, Tsadar Rayuwa Da Zalunci Kara Yawa Suke Kuma Wannan Ne Ya Haifar Da Karuwan Kungiyoyin Ta'addanci, Barayi Da Masu Garkuwa Da Mutane.
Amma Saboda Rashin Imani Irin Na Manyan Jami'an Gwamnati Duk Sanda Za'a Baiwa Talaka Wani Tallafi Sai Sun Kara Jikinsu (Blocking) A Nan Kasar N-Power Saida Takai Ana Saida Ita Naira Dubu 50, Mutum 1 Sai Ya Zube Dubu 500 Ya Siye Na Mutum 10 Ya Samo
Shiga nan domin sauke bidiyon Kai tsaye
👇👇👇
Mutane Masu Talauci Da Yunwa A Saka Sunan Su Yana Basu Abunda Ya Ga Dama Adai Dai Lokacin Da Wasu Ke Kwana A Gefen Titi Da Sunan Gudun Hijira An Hanasu Bayan Su Suka Cancanta Kuma Sannan Ace Mutane Bazasu Zama Barayi Ba❓
A Kowanne Mataki Na Rayuwa Zaka Samu Mutane Sauki Suke Nema.
Lokacin Da Ana Sayar Da Litar (Litter) Mai 210 NNPC Suna Sayarwa 194 Zaka Samu Mutane Sunfi Cika A NNPC Saboda Rangwamen 14
Bayan Da Aka Cire Tallafi Ya Koma 560 Wasu Wuraren Ana Saida Wa 540 Ko 550 Nan Ma Zaka Tarar Anfi Cika Inda Mai Sauki Yake
Yanzu Kuma Da Aka Kara Ya Zama 620 Duk Inda Kaga Ancika Zaka Tarar Nan Ne Yafi Sauki
Haka Kayan Masarufi (Shinkafa, Dawa, Mai) Da Sauran Su Amma Duk Da Neman Saukin Nan
Da Akeyi Kullum Kara Tunxura Talaka Akeyi Harma Ya Fara Yanke Tsammani Akwai Wani Sauki Da Zai Zo.
Tuni A Kasar Nan Wasu Suka Daina Cin Abinci Su Koshi Wasu Ma A Yini Basa Samu Suci Sau Biu✌️
Yanzu Irin Wadannan Idan Babu Tsoron Allah Mai Zai Hana Su Dauki Makamai Su Shiga Daji ❓ Amma Sai A Kauda Kai Daga Tushen Matsalar A Koma Ana Saki Na Dafe Ai
Comments
Post a Comment