Posts

SHIN KIRISTA CE KO MUSULMA? JARUMA RAHMA SADAU TA JANYOWA KANTA

Image
 SHIN KIRISTA CE KO MUSULMA 😭?JARUMA RAHMA SADAU TA SAKE JAWOWA KANTA CECE-KUCE Yanda wasu hotunan da Fitacciyar jarumar masana'antar Kannywood ya jawo cece-kuce tare da kace-nace a shafakan sada zumuntar zamani, biyo bayan wallafa hotunan nata a shafinta na sada zumuntar zamani. Sai dai wasu daga cikin jama'a suna ganin wannan bashine farau ba, inda sabo tasaba aikata irin wannan Abubuwan.  Fitacciyar jaruwar masana'antar Kannywood, Rahama Sadau ta saki sabbin hotunanta zafafa da dandalin sosohiyal midiya Wani mai amfani da shafin X @Sir_RomanticGuy ya haddasa cece-kuce bayan ya wallafa hoton Rahama tare da tambayar Musulma ce ko Kirista Yayin da wasu ke ganin shigarta bata dace ba a matsayinta na Musulma, wasu na ganin babu ruwan shigar mutum da addininsa Fitacciyar jarumar Kannywood na Nollywood, Rahama Sadau ta saki sabbin zafafan hotunanta a dandalinta na soshiyal midiya. A cikin hoton, jarumar ta yi shar da ita sanye sanye da bakar daguwar riga mai hannu daya, sannan...

Don Allah jama'a Ku saka baki Alinuhu yasakani acikin shirin Alaqa|Jarumi Adam A Zango

Image
 Jarumi Adam A Zango|Don Allah jama'a Ina rokonku Ku saka baki Alinuhu yasakani acikin shirin Alaqa Kamar yanda fitaccen Jarumin wasan kwaikwayon na Kannywood Jarumi Adam A. Zango ya wallafa ashafin sada zumuntar na manhajar Instagram yayi Kira da jama'a su saka baki wajen romon Jarumi Alinuhu Wanda shine jagoran na Kannywood Kuma mai shirin nan Na Alaqa series Kan cewa ya sanya Jarumin Adam A. Zango cikin Kasaitaccen shirin na alaqa Danna nan domin kallo cikakken labarin  πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡  Danna nan domin kallo cikakken bidiyonπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Domin dauko cikakken bidiyon Danna nan  πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Bunkasar ta'addanci nada Alaqa da Mugzunawa Al'umma daga bangarori da dama

Image
Bunkasar ta'addanci nada Alaqa da Mugzunawa Al'umma daga bangarori da dama Shiga nan domin kallon cikakken rahoton πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡  Ya Kamata Gwamnati Ta Sani Gwargwadon Yanda Take Mastawa Mutane Ta Fuskar Tattalin Arziki, Yunwa, Da Tsadar Rayuwa Gwargwadon Yanda Yan Ta'adda, Kidnappers, Da Barayi Suke Kara  Bunkasa, Wani Malami Ya Taba Fada Mana "Su Yan Adam A Dabi'ance Suna Da Mugunta Kuma Suna Iya Daukar Fansa Ko Martani Idan Aka Muzguna Musu (Human Beings Are Naturally Evil-Driven And They Have The Capacity To Violently Respond To Unfavorable Situation). Shiga nan domin kallo cikakken bidiyon  πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Tunda Ga 2011 Da Hare Haren Yan Boko Haram Ya Ta'azzara (Desperate) Izuwa Yau 2023 Idan Ka Bincika Kulliyaumin (On Daily Basis) Yunwa, Tsadar Rayuwa Da Zalunci Kara Yawa Suke Kuma Wannan Ne Ya Haifar Da Karuwan Kungiyoyin Ta'addanci, Barayi Da Masu Garkuwa Da Mutane. Amma Saboda Rashin Imani Irin Na Manyan Jami'an Gwamnati Duk Sanda Za'a Baiwa Talaka Wani Ta...

Zazzafan bidiyon salon daukar selfie daga Fatima Ali nuhu gwanin ban sha'awa da burgewa

Image
Zazzafan bidiyon salon daukar selfie daga Fatima Ali nuhu gwanin ban sha'awa da burgewa  πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Danna nan domin Kallon cikakkiyar bidiyon πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Shiga nan domin sauke bidiyon Kai tsaye  πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

ALAQA SEASON 4 FULL_HD

Image
ALAQA SEASON 4 FULL_HD Kasaitaccen  shirin nan mai dogon Zango Wanda yasamu farin jinin Al'umma  maisuna Alaqa kenan Wanda ahalin yanzu aka shiga cikin Zango na hudu ma'ana (season 4) Danna nan domin kallo cikakken bidiyon  πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Danna nan domin kallo trailer πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Shiga nan domin sauke bidiyon Kai tsaye  πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Yadda Siyan Sabuwar motar hamisubreaker tasa dukkan Yan Kannywood tsoron mawaki hamisubreaker tare da shan jinin jikinsu

Image
Batun Siyan Sabuwar motar hamisubreaker tasa dukkan Yan Kannywood shiga taitayinsu da mawaki hamisubreaker a Fannin daukaka.  Kamar yanda kuka gani wannan itace Sabuwar mota kirar Honda wacce shahararren mawakin wato mawaki hamisubreaker dorayin Dan asalin jahar kano Wanda yataso a unguwar dorayi, karamar hukumar gwale dake cikin birnin kano itace motar da yasiya.  Shiga nan domin kallo cikakken bidiyon  πŸ‘‡ Danna nan domin ganewa idonka ainihin bidiyon motarπŸ‘‡ Shiga domin dauko bidiyon πŸ‘‡

Sabuwar wakar Hamisu breaker Dorayi(Garwashin So) 2023

Image
 Sabuwar wakar Hamisu breaker Dorayi(Garwashin So) 2023 Danna nan domin kallo cikakken bidiyon πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Danna nan domin sauke bidiyon Kai tsaye πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Martanin mawaki hamisubreaker zuwa ga masu zaginsa|Babu soyayya tsakanina da rakiya musa face mutunci|martanin mawaki hamisubreaker dorayi

Image
Martanin mawaki hamisubreaker zuwa ga masu zaginsa|Babu wata alaqar soyayya tsakanina da rakiya musa face mutunci  Danna nan domin sauke bidiyon Kai tsaye πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Tirkashi! Bayyanar bidiyon badala ya janyo andaina zagin Hamisu breaker|Zagi yakoma Kan Rakiya Musa

Image
 Tirkashi! Bayyanar bidiyon badala ya janyo andaina zagin Hamisu breaker|Zagi yakoma Kan Rakiya Musa Danna nan domin sauke bidiyon  πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Sabon bidiyon wakar kawu Dansarki 2023

Image
 Sabon bidiyon wakar kawu Dansarki 2023